Peter Anyang Nyongo

Peter Anyang Nyongo
Governor of Kisumu County (en) Fassara

8 ga Augusta, 2017 -
Minister of Health of Kenya (en) Fassara

2008 - 2012
Member of the National Assembly (en) Fassara


District: Kisumu Rural Constituency (en) Fassara
Member of the Senate of Kenya (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 10 Oktoba 1943 (80 shekaru)
ƙasa Kenya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Dorothy Ogada Nyong'o (neé Buyu) (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Jami'ar Makerere
University of Chicago (en) Fassara
Alliance High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Orange Democratic Movement (en) Fassara
German-African Award (1995)
Africa Brain Gain Award (2005)

Peter Anyang 'Nyong'o (an haife shi a ranar 10 Oktoba 1945) ɗan siyasan Kenya ne kuma marubuci[3] wanda shine Gwamnan gundumar Kisumu . Shi tsohon Babban Sakatare na Orange Democratic Movement (Babban Sakatare na yanzu shine Edwin Sifuna). Farfesa Nyong'o shi ne mukaddashin shugaban jam'iyyar daga ranar 11 ga watan Maris zuwa karshen watan Mayu lokacin da Raila Odinga ke Amurka[4] kuma an zabe shi a Majalisar Dokokin Kenya a zaben majalisar dokoki na watan Disamba na shekara ta 2007, wanda ke wakiltar Mazabar Karkara ta Kisumu.[5] Ya kasance Ministan Ayyukan Likitoci kuma a baya Ministan Tsare -Tsare & Ci gaban Kasa. A halin yanzu yana aiki a matsayin Gwamna na gundumar Kisumu bayan ya zama Sanata daga shekara ta 2013 zuwa shekara ta 2017

  1. Stated on Finding Your Roots, November 14, 2017
  2. "List of elected Governors in August 8th Election" (PDF). Capital FM Kenya. Retrieved 6 February 2018.
  3. "Peter Anyang' Nyong'o, former Minister of Medical Services for Kenya". Voices in Leadership (in Turanci). Harvard T.H. Chan School of Public Health. 2013-11-14. Archived from the original on 2020-11-16. Retrieved 2021-03-08.
  4. "ODM widens coalition rift", Daily Nation, 20 April 2009.
  5. Members Of The 10th Parliament Archived 2008-06-16 at the Wayback Machine.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy